Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, a ranar wanda yayi daidai 11 ga watan Fabrairu 2022 ne aka gudanar da tattakin cika shekaru 43 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a birnin Tabriz.
14 Faburairu 2022 - 15:13
Lambar labari: 1229592
Hoto: Masoud Sepehrinia